The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ...
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da ...
Masu lura da al'amura na cewa, zaben zai iya zama zakaran gwajin dafi ga farin jinin gwamnatin APC mai mulki a jihar ta Edo ...
Kwararrun sun ce, hare-haren na ranar Talata a Bamako, su ne irinsu na farko cikin shekaru da dama, kuma sun yi mummunar illa ga gwamnatin mulkin soja da ke mulki a kasar. Washington D.C. — Wani harin ...
Wadanda umarnin ya tsame sun hada da, kafafen yada labaran da aka tantance da jami’an zabe da motocin daukar marasa lafiya da kuma ma’aikatan bada agajin gaggawa. washington dc — Babban Sufeton ‘Yan ...
Shugaban kasar ya roki ‘yan takarar gwamnan da jam’iyun siyasa da magoya bayansu dasu mutunta tsarin dimokiradiya da kuma zabin mutane. washington dc — Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bukaci ...
Mista Sam Olumekun, Kwamishina na kasa kuma Shugaban Kwamitin Bayar da Bayani da Ilimin Zabe na INEC, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Alhamis bayan taron shugabannin hukumar. Washington ...